Friday, 10 October 2014

cikin wadannan mutum 4 wa zaka ba yar'ka?

1-kana hospital rai a hannun ALLAH, akace 'kodarka'
ta lalace sai an chanja maka,, sai ya taimaka ya
baka 'kodarsa' 1 aka saka ma



2-kana gidan haya aka koreka, kana fitowa sai ya
baka katon gida kyauta, kuma duk abinda kake bukata akwai a gdan



3-an koreka daka wajen aiki, ya baka kudi
N5,000,000 KYAUTA yace kaje kayi kasuwanci



4- BARAYI, sun daureka a cikin motarka
kuma sunsa bomb a jikinka, sannan yazo ya kashe
dukkansu sannan ya ceci rayuwarka Sai kuma gashi dukkansu
sunce douhgter dinka
suke so su aura
Kuma gashi 1 ce da kai,


Yanxu wa zaka bawa a cikinsu????
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: