Saturday, 17 May 2014

ALLAH YA KARE MU

BALA'I BAYA SALLAMA JAMA'A MU
FARKA DAGA BARCI

Matsalar LUWADI DA MADIGO kullum
sai karuwa take tana neman zama
ruwan dare musamman a makarantun
gaba da secondary tsakanin mace da
mace har takai suna aure a junansu
inda zaka ga yar mai kudi ta auri yar
talaka tana mata wanki da guda da girki
da sharar daki ita kuma duk harka ta
kudi itace. haka suma bangaren maza
irin wannan ce take faruwa.To Abin
tambaya a nan shine wa yake da
alhakin magance wannan mumnunan
bala'a daya tunkaro Al'umma
musamman matasa yan mata da kuma
matasa samari tsakanin IYAYE DA
MALAMAN MAKARANTU.
Previous Post
Next Post

About Author

3 comments:

  1. MURJANTU IBRAHIM DMS2 November 2015 at 08:06

    IYAYE BASUSAN HALIN DA YAYANSU SUKE CIKIBA DAZARAN SUNBAR GIDA HAKAN NAFARUWA TA SANADIYYAR RASHIN ZIYARA YARANSU MKRANTA ALLAH YA KIYASHEMU AMIN

    ReplyDelete
  2. Zainab Ringim (mrs zayyan)21 June 2016 at 08:00

    Happy ramadan al kareem

    ReplyDelete