Sunday, 25 May 2014

hadith

An kar6o daga Abbas sahli dan Sa'adu-Sa'idiy (R.A) Yace:wani mutum yazo gurin manzon Allah sai yace:ya manzo allah ka yi min nuni abisa wani aiki wanda idan na aikata shi Allah zai so ni,kuma mutane zasu soni. Sai yace:kayi gudun duniya Allah zai soka,ka guji abinda yake gurin mutane za su soka.HADITH:MAIKYAU DAGA IBN MAJA,DA WASUNSA.
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: