Tuesday, 13 May 2014

Rainin wayo

++RAININ WAYO*** Wata rana wani kwarto yabi
tsuhuwar
budurwarsa gdan mijinta:
KWARTO: Salamu Alaikum.
MIJI: Amin wslm, sannu da zuwa,
zauna. KWARTO: To amma me yasa matarka
take
hararana? MATA: Kallonka
kamarya? Dalla gafaran can da
fuskarka kamar je ka dawo anjima.
KWARTO: Jimin mata! Gafara can da kafa kamar ba
zan dawo ba, said ai ki same ni
gida.
MIJI: Honey me yasa kike cin
zarafinsa haka? MATA: Dole in ci
zarafinsa da hancisa kamar zanzo gobe karfe bakwai 7:00
KWARTO: Ni bazan kara miki
magana ba da
bakinki kamar kada ki makara.
MIJI: Mallam gara muje waje muyi
fira mu bar mata gdan da wannan fadan naku kamar
gobe zaku ci ubanku.
Previous Post
Next Post

About Author

5 comments: