Monday, 12 May 2014

Wasu barayi ne

WASU BARAYI NE ____________________
sukaje sata Gidan wani mutun barayinnan suna
daukeda mugayen makamai kuma su bakwaine 7
sai biyu suka shiga cikin gidan sauran suna jiransu a
waje shigan biyun suka duba ko ina a gidan basuga
kowaba juyawan dayan keda wuya saiyaga wani babban wando a shanya a igiya saiyacewa dayan
mugudu kawai suka fito dagudu sai rauran suna
tambayansu yahaka meyafaru? Sai sukace wallahi
garamungudu tunbaisamemuba domin wani
wandone muka gani idan har wandonchan na
mutumne idan yasamemu bazamuji dadiba kawai sai suka ruga dagudu batareda sundauki komai a
gidanba. Hahahahahahahahahaha kufadi kalma
daya kan wadannan barayin
Previous Post
Next Post

About Author

2 comments: