hahahah
MUSHA DARIYA Wani mutun ne ya shiga motar haya BUS, akusa dashi akwai wata mata tana rike dadanta jariri, suna cikin tafiya sai jaririn yafara kuka, matar tana lallashinsa, tayi tayi dayaron yasha nono yaki kamawa, sai tace"yisauri ka sha, ko in ba wannan mutumin na kusa dani yasha "jariri dai yayi shiru batare da ya sha nonon ba, cankuma ya kara fashewa da kuka, matar tasake bashi nono yaki karba, sai tace yishiru yi shiru ko dai kasha nonon nan kokuma in ba wannan mutumen na kusa daniya shanye maka, da rufe bakinta sai mutumin nan a fusace yace! "YA KAMATA KI TSAIDA RANKI GU DAYA! IDAN ZAKI BANINE IN SHA TO KIBANI!!! tun bus stop guda 3da muka wuce a baya ya kamata in sauka amma na fasa.
Tags:
Musha Dariya

0 comments: