SIRRIN 'YAN MATA
uhmmmm.....! A kullin SO sai qara salo yake amma haryanzu masoya sunqi fahimtar hakan da zaran saurayi yaga budurwa yaji kuma ta kwanta masa sai rudu da fargabar yanda zai tinkareta ya mamaye masa zuciya hakan kesa budurwa ta sami damar juya saurayi koda ace ya kwanta mata a zuciya amma alokacin dan ganin yanda yake daukin ganinta haka ne? Sannan haryanzu maza baku fahimci mataba a fannin tsarin kallon samari da sukema samari da zaran budurwa ta tinkaro samari tin a nesa take gama karanceku dikanku da zaran tazo inda kuke zata cenza fuska tamkar taga dutse hakan zaisa tacenza takon tafiyarta salo kala-kala zaka gani wajenta haka ne? Kaima saurayi ka ari wannan salon nasu dan sarrafa mace in kana wannnan matan da kasun zasu riqa tinkararka dan jawo zuciyarka kasoso haka ne? Ka iya tako ka kama kanka kazama mai aji ako ina mata kamar magana suke mayen qarfe zasu rika maqalemaka da kansu in ka iya wannan ka mata abubune masu saukin juyawa kamar kwallo a cikin ruwa mata kunyi saidai kunada wuyar sha'ani kafin.......!!!
sirrin mata
Tags:

LABARI AKAN SOYAYYARTA DA BUDURWATA
ReplyDelete