Thursday, 31 July 2014

barkan muda sallah

ayi wankan sallah asa wani katan bakin gilas kamar me walda sai yan matan #‎ADAMAWA‬ ayi wankan sallah a shafa wani jan jabaki sai yan matan #‎SOKOTO‬ ayi wankan sallah a dau talan rogo sai yan matan #‎ZARIA‬ anaso ayi kwalliya amma ba'aiyaba sai yan matan #‎KADUNA‬ anaso akwaikwayi wankan wasu garuruwan amma ba'aiyba sai yan matan #‎JIGAWA‬ ga kudi gasa kaya masu tsada da daukar wanka amma ba samari sai yan matan #‎ABUJA‬ ayi wanka iya wanka asa silifas sai yan matan #‎KATSINA‬ ayi wankan sallah afito ana siyan gurasa sai yan matan #‎NASARAWA‬ ayi wanka asa kaya afito ana kallan jiki sai yan matan #‎BAUCHI‬ (abinka da basabunba) ayi wanka ai ta zagaya titi sai yan matan #‎GOMBE‬ ayi wanka asaka pensil a dinga tafiya kamar maza sai yan matan #‎JOS‬ ga kyau ga iya daukar wanka da jan hakalin samari sai yan matan #‎KANON_DABO‬ Ayi wanka ashafa kur-kur sai yan matan #‎TARABA‬
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: