Friday, 18 July 2014

waya

NETWORKS! Yadda zaka duba number dinka na mtn idan baka saniba=> *663# yadda zaka koma mtn ipulse *406# yadda zaka zaka sayi 5mb a 5 naira 4062# sannan 4061# yadda zakayi double rechg crd 885pin card # shikenan yadda zaka duba kuma *886# yadda zaka sayi 82mb alayi zain amma namasu andriod ne 44018# shikenan yadda zaka koma essyliq a layin etisalat 2441# yadda zaka duba mb a etisala *228# yadda zaka duba mb a mtn *559# yadda zaka koma mtn zn *400#
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: