haha
Wani malami ne ya tambayi dalibinsa 5+5? Sai dalibin yace bai sani ba Sai malamin ya kashe dalibin da mari yace nan gaba idan an tambayeka 5+5 kace=10 idan ba haka ba rashin ilimi zai kashe ka Da malamin ya gama lesson sai yace mai tambaya yayi sai dalibin daya mara ya miĆ™e, yace malam idan kaga ₦1000 da kuma ₦500 wacce zaka dauka? Malamin yace ₦1000 zan dauka sai dalibin shima ya kashe malamin da mar Yace nan gaba idan ka gansu ka dauka gaba daya ko kuma talauci ya kashe ka
Tags:
Musha Dariya

0 comments: