hahah
NISHADI Wani ne yasamu matsala da matarsa sai ya ce mata "ki tattara ka yanki kije gidan ku". tana cikin tattarawa sai babanta ya bugo mata waya, sai tasa a speaker. Bayan sun gaisa sai yace mata "zan turo miki da miliyan daya, mijinki kuma miliyan biyu don ya qara jari", sai tace "to baba". Bayan ta gama wayan sai tace wa mijin "to natafi". Sai yace "wai ina zaki je? Ni cewa nayi ki tattara kayanki in miki wanki". Hahaha! Kun wuni lafiy
Tags:
Musha Dariya

0 comments: