Sada zumunci 3
Wnn ziyarar ne yaga cewa yar yayarsa mai suna dije ta kusa isa aure.don haka yace da talle sai a hada dansa mati da dije aure tunda shima ya girma. Ba wata tantama talle ta amince. da yadawo gida yabada labari akayita murana. Hakika sada zumunci muhimmun abu ne.yana kara dan kwan xumunci ta taimakwan juna da hana aukuwar fitina.wajibi ne kowa ya rika ziyatar dan uwansa duk marar ziyara yan uwa yana yiwa kansa ill. Ba abin jin dadi irin idan mutum nayin wani shaani kamar aure ko suna aga yan uwa duk sun hallara ana ta wasa da dariya da annashuwa. Haka ma idan wani abin jin dadi ya faru, xaka ga in mutun yan kokarin sada zumunci duk an halara.inkarayar arzuki ce sai a taimaka masa. In ciwo ne kowa yayi kokari nemo magani in abin jaje ne kuma ai tafadar allah yakiyaye kowa yaxo yayi jaje. Sada zumunci na daga cikin manya manyan al-adun hausawa makwabci baya kwan uku baiga makwabcinsa ba baije yaji ko lafiya ba.haka a masallaci in akaga baa ganin mu2n sai a tambaya aji ko lafiya ta
Tags:
fadakarwa

0 comments: