Wednesday, 22 October 2014

CIWAN SANYI

Cutar sanyi.
Ita cutar sanyi a manya ana kamuwa da ita ta hanyar saduwa ne.duka maza da mata suna kamuwa da ita.sannan a yara kuma abun yakan zama tsautsayi misali su kwayoyin cutane dake haddasa ma yaro karami ciwon sanyi.sannan akwai ciwon sanyi na yara mata kamun su balaga wadanda basu ta6a saduwa dana maji ba.
a bayyane ita cutar gonorrhoea a maza tana sa bututun dake dakko fitsari ya kumbura, kuma ya dau ruwa,sannan se mutm ya rinka jin zafi wajen fitsari
Cutar kuwa a mata bututun dakko fitsarinta zai kumbura sannan tsokar cervix dinta zata kumbura sannan falofiyan tube shima zai iya kumbura.
Ita wannan cuta ta gonorrhoea ma.ana sanyi ba data shigake zaka fara jin alamu ba. A.a takan kyankyashe kwanta ne daga kwana 2 zuwa 5.
Hanyoyin maganin wannan cuta
a. Kada a sadu da macen da ba'a santa ba.
B. Tsaftace gaban yara mata da kanan yara.
C. Yin amfan da kwanda yayn saduwa.
Allah kare mu
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: