Thursday, 9 October 2014

Hahahahahhaha!!!

"Labarin wasu barayi ne, ko ince y'an
fashi.
Suka tare motar fasinja.Sukace kowa ya
sakko.Bayan kowa ya sakko.
Suka ce ma mutum na farko ya kawo
kudi.
Yace baida ko sisi. Sai ogan barayin yace
mai menene sunan ka? Yace
zaharaddinee.
Sai ogan barayin yace a rubuta mai
zaharaddinee da wuqa a bayanshi.
"To abin tambaya anan shine.
Kai/Ke in anzo,
kanka/kanki babu kudi,wane suna
zaki/zaka bayar mai dama dama...?
Previous Post
Next Post

About Author

1 comment: