Tuesday, 28 October 2014

Shin dan Nigeria zai rayu ko shima aljani zai kashe shi?

Wata rana wani dan Nigeriya
yahau Jirgin Sama da niyyar
zuwa wata Kasa ,


sai suka hadu da Turawa guda biyu
shi kadai ne Baki dan Africa ana cikin tafiya sai Aljani ya bayyana a cikin Jirgi sai kowa ya firgita ,


Sai Aljani yace zan kasheku duka amma zanbar mutum daya Duk
wanda ya jefa wani abu a cikin Kogi (Ruwa) idan na shiga ruwan bansamu abun ba to shine kawai zai rayu


Sai Baturen farko ya cire Ma6allin rigarsa ya jefa Aljani ya shiga ruwan saiya dauko saiya kashe Baturen


Bature na biyu ganin an kashe dan uwansa sai shi kuma ya jefa Allura Aljani ya shiga saiya dauko sai shima
ya kashe shi ,


Sai gogan naku dan Nigeriya
shi kuma daya tashi saiya bude robar ruwa (swan water) da aka basu a cikin jirgin saiya juye ruwan nan acikin kogin ,
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: