Mushakata kadan.
A wani kauye kimanin shekaru dubu akayi wani
yaro Danbaiwa, wato duk sanda akaje
makabarta jana'ixa sai yaron yaga wata jar
hula tataso daga kan mamacin tahau kam wani
duk kuwa wanda tahau kansa tofa shine mai
mutuwa nagaba agarin, da yaro yaga haka sai
yaje yasanar da liman, dafarko liman
baiyardaba amma yaron yadinga fadamasa
wanda hular tahau kansu har mutum 3 kuma
suna mutuwa, sai liman yasamu yaron yace
masa "Don Allah duk sanda kaga hulal tataho
wajena kamin magana".
wata rana anje makabarta anhaka rami sai
kasa tahau kan liman, yaron kuma yaga kasar
don haka sai yakeso yasanar da liman don
yagoge kasar kansa, sai yace "Liman kanka...."
ai baiko karasaba da liman ya xabura aguje har
yanzu ba'a samu labarinsa ba. Jama a ko kunga liman?
Mushakata kadan. hahahah saima ka karanta.
Tags:
Musha Dariya

Aslm
ReplyDelete