Sunday, 23 November 2014

wani labari

Wani saurayi ne keson wata yarinya sosai amma yana
tsoran fada mata saboda besan amsar da zata bashi
ba.

Watarana sai ya daure ya tura mata text I love you
wit ol my heart baby" bayan kamar minti daya sai tx ya
shigo wayarsa amma saiya kasa budewa saboda
fargabar wacce amsa ta maidomasa

sai yayi alwala ya dauko Qur'ani sai daya
karance izu biyar sannan yayi addua ya tofa

Yana bude tx din sai yaga ance dear customer, you do not have sufficient balance to send a message, pls recharge and try again
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: