AN TAMBAYI MANZON ALLAH (S.A.W).menene hankali ..
sai yace.
1 juriya akan bakin ciki
2.yin raha ga makiyi
3.barin mummunan zato
4.cire girman kai
5.karbar uzuri.
6.hakuri a inda kake da karfin ramawa
.ALLAH KA BAMU IKON AIWATAR DASU. AMEEN
AN TAMBAYI MANZON ALLAH (S.A.W).menene hankali ..
Tags:
fadakarwa

0 comments: