Wani malamin jami’a ne mai hannu daya, yana cikin koyar da dalibai sai ya ce su kawo masa misalin karin maganar Hausa.
Wani dalibi ya daga hannu ya ce: “Hannu daya ba ya daukar jinka.” Nan da nan sai malamin shi kuma ya ce: “Ba ya daukar jinka amma yana ba da carry ober (yana iya kada dalibi a jarabawa).
Hannu daya
Tags:
Musha Dariya

0 comments: