Saturday, 27 December 2014

MB DATA TRANSFER

ZAka iya yin transfer na MB da
layinka na MTN TO MTN kawai kabi wadannan
matakan na kasa, amma ka tabbata kana da MB
mai yawa kamar 10MB.
1. Zaka yi rijistar transfer din tura MB, domin yin
rijistar danna 1312*1# zasu turo maka da sako kamar haka,
"Y'ello, you have
successfully registered your MTN Services, your
default pin is 0000."
2. Bayan ka samu PIN naka 0000 saika canza shi,
domin canza PIN naka "texting 'CHANGE
OLDPIN NEWPIN NEWPIN' to 131."
ko kuma ka danna 1312*2# saikai reply da
tsohon PIN wato
0000 zasu ce kasa sabon har sau biyu wato
wanda kake so. 3. Idan kuma baka da MB akan layinka kuma
kana son saya, saika
danna 1312*3# ko kuma 1234# saika zabi
na yadda kake son saya.
4. Sannan kuma sai wanda zaka turawa, MB akan
layinsa. Wato "Share Data to beneficiary" kafin ka turawa
mutum MB ka
tabbata yana cikin "beneficiary" naka, domin sa
lamba a beneficiary" saika danna 1312*4*1#
saikai reply dan lambar wanda kake so ka turawa
MB. DELETE BENEFICIARY
Idan ka daina turawa mutum MB to saika cire shi
daga List na
beneficiary" domin cirewa ka danna
1312*4*2# saikai
reply da lambar wanda kake so ka cire. SHARE MB DATA A MTN NG
Domin tura MB zuwaga waninka saika danna
1312*4*3# saikai
reply da PIN naka, sannan adadin MB, sai lambar
wanda zaka
turawa, amma ka tabbata lambar tana beneficiary list "naka.
YADDA AKE DUBA LAMBAR DA TAKE
beneficiary"
Idan kana son kaga adadin lambobin da suke
beneficiary" list naka saika danna 1312*4*4#
saika sa PIN naka zaka ga lambobin.
NOTE:
Idan lamba bata cikin beneficiary" Bazaka iya tura
MB wata lambarba
ta daban, dole saika sa lambar a beneficiary"
sannan zaka tura MB din.
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: