Tuesday, 9 December 2014

ME NENE BURIKA BARI KAJI

Burin Mata - AURE.

Burin Maza. - JOB.

Burin yara.
- WASA.

Burin Tsoffi. - HUTU.

Burin bakano.-
Tara kudi ko halal ko haram.

Burin. Bakatsine.-
Yasha SIGARI.

Burin Bazazzagi.- Yayi MATA 4.

Burin. Ba sakkwace- kashema mace kudi.

Burin
bahadeje.- yaje YAKI.

Burin inyamiri- yayi 419.

Burin beyarbe- yayi MUNAFUNCIi.

Burin
bafilatani- yaje KIW0.

Burin bahaushe.- yayi
AURE.

Burin bakatafe- yashe BURKUTU.

Burin
dan PDP- yayi Magudin ZABE.
Burin dan APC-
BUHARI yaci ZABE.

Burin wanda yaturo wannan -
sakon buhari ko kwankwaso yaci zabe.

Burin duk
wanda ya karanta wannan sakon gudluck ebele
jonatha ya sauka mulki.

Ya Allah ka kare mana
yan uwanmu musulmai a duk inda suke.
Kadauka
addinin musulunci ka tarwasa duk wani wanda
yakeso yaga bayan addininka dan Alfarman
annabinka muhammed (s.a.w).
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: