Munaiwa daukacin musulmin Duniya bark a da Sabuwa shekara
Dafatan ALLAH ya yafe mana laifukanmu na shekarar da ta gabata ameeen
Ita kuma wannan da muka shigo ALLAH yafiddamu lafiya ameeeen.
| WATAN | HIDIMAR |
|---|---|
| MUHARRAM | 9th Tashu'a 10th Ashura |
| RABIUL AWWAL | 12th Eil-El Maulud |
| RAMADAN | 1st Fara Azumi |
| SHAWWAL | 1st Karamar Sallah |
| DHUL HAJJ | 9th Sallar Arfah |
| DHUL HIJJA | 10th BABBAR SALLAH |
0 comments: