Friday, 23 October 2015

Hanyar bude layi wanda aka rufe

YADDA ZAKA BUDE SIM DINKA WANDA AKAYI BLOCKING. (UNBLOCK-SIMCARD) Bi wadannan matakan => ka sanya layin naka wanda akayi blocking din nasa a cikin waya, => Daga nan sai ka cire layin sannan sai ka kashe wayar. =>sai kuma ka kara sanya layin again, daga nan sai ka kunna waya , ka danna wannan code din: *22233421# bayan wannan => sai ka danna sabon pin din da kake bukata.

Previous Post
Next Post

About Author

3 comments:

  1. Nayi amma baiyiba maganan unblocking sim

    ReplyDelete
  2. Rabiu Ibrahim Chigari17 November 2015 at 12:23

    @Ibrahim,
    Kadai sake gwadawa

    ReplyDelete
  3. salisu alhassan kwamarawa27 June 2016 at 20:14

    Salam yayana inaso ka taimakamin kabuden email address ga address dina na facebook nagode

    ReplyDelete