Monday, 12 October 2015

LABARIN WANI GAYE DA ALBASHINSA DUBU 15.

Wani gaye ne ya samu aiki ana biyansanaira dubu goma shabiyar 15,000. Kafin ya samuaikin yana neman wata yarinya, kuma yarinyaniyayenta masu kudi ne,don haka ita badon kuditake sonsa ba.

Ranan da wata ya qare yaje yakarbo albashinsa bai tsaya a ko'ina ba sai gidansu budurwansa.

Koda tafito bayan sungaisa sai yace yau naje na karbo albashina nafarko, tace gaskiya nayi maka murna yacenagode.

Amma yanzu me kike buqata insayamiki?tace wallahi ni bana buqatan komai, yace inaaiyau ke yakamata kifaracin albashin nan.

Tace to shikenan dama man danake shafawa saura kadan yakusa karewa.

yaceyauwa zomuje na saya miki.

Suka tafi shagonkayan shafe shafe tafadi irin man da take so yacea dauko asa mata a leda, Bayan an dauko ansamata a leda tace nagode fa, yace bakomai yanzukitafi gida kawai sai nazo.Bayan ta tafi saiyace nawa ne kudin man?

Saiaka dauko reciept akace masakudinka DUBU SHAHUDU DA DARI BIYAR wanisuna zamu rubuta? bayan yayi ajiyan zuciya saiyace a rubuta MARIGAYI kawai!.

hahaha kunjifa gogan naku samari sai a kiyaye.

Previous Post
Next Post

About Author

4 comments:

  1. hmm yaji matsi kenan maza sai a kiyaye ko?

    ReplyDelete
  2. haha yaji matsi maza sai a kiyaye ko

    ReplyDelete
  3. shamsudeen rabiu krf16 July 2016 at 14:52

    batimaki iyayansaba yakashe abanza allahyamaida alkairi

    ReplyDelete