assalam
Assalamu Alaikum yan uwa musulmai. Annabi nuhu Alaihissalamu ya cigama da rokon Allah cewa yanason halakar kafirai daga cikin alummarsa bayan yaroki Allah cewa ya halaka su, sai Ubangiji ya fada(yana mai karbar addu,ar annabi nuhu )akansu sai muka aiko izuwa gare shi wato annabi nuhu,cewa ka sassaka jirgi da kulawar mu da alqawalin mu inji Allah madaukaki. To idan umur nin mu ya xo , (da halaka su ) tanda ce xata fara fitar daruwa wato kasan murhun da tanda take yakece daruwa kuma dama Allah ya gayamai cewa ga inda ruwan xaifitowa daga tandar wata matace mai yin wainar saidawa to nane ruwa xai fara fitowa daga kasa, wan nan alamace a gun annabi nuhu cewa ruwa yaxo wato duhana. To dakaga haka saika shiga jirgi kuma kashigar da bayina acikinsa wato gun dabbobi ka dauki aure abin nufi dabbobi idan annabi nuhu xai dauka yasa a jirginsa to ya dauki mace da namiji kowane kalar dabba da kuma kwari haka Allah ya umurce shi dayayi, Ubangiji ya tara namun jeji ga annabi nuhu da wanin su ya hadu yana sanya hannaye sa yana dauko mace da namiji. Abin hikima anan ta Ubangiji annabi nuhu daya saka hannusa na dama xai dauko namiji ne idan ya saka hannu sa ta hagu xai dauko mace ne haka yaci gaba dayi har yakai addin halittun dawa gabadai da son Allah du yatara su acikin jirgin sa ,Allah yace (idan gari yawaye to iyalanka xaka saka acikin jirgin ) acin iyalanka sai wadan da magana ta rinjaya akansu wato kalmar halaka taxo kansu .wato matansa da dan sa kal,anu sabanin samu da hamu da yafisu ya dauke su su da matayensu guda hudu wadanda suka kasance a cikin jigin su sabain da takwas rabinsu maxane rabisu kuma mataye me Allah yace da annabi nuhu kar kayimin magana kana wadanda suka xalumci kawunan su ( da kafirci )( da barin halakar dasu ) Allah yace hakika su abin nutsewa ne.
Tags:
fadakarwa

0 comments: