rakumi
ZO KUJI ABUBUWAN MAMAKI 12 DANGANE DA HALITTAR RAKUMI ALLAHU AKBAR GA KADAN DAGA CIKIN BAI WAR DA ALLAH YAYIMA RAKUMI 1 RAKUMI NE KAWAI SHARIA TA YARDA ASOKE BA'AYANKABA KAMAR SAURAN DABBOBI 2 RAKUMI YANA KAI TSAWO KWANA 3O BAISHA RUWABA 3 KO WACCE HALITTA TANA SON ABINCI ME TAUSHI DA DADINCI AMMA RAKUMI ABINCINSHI KAYACE 4 KWANYAR IDON RAKUMI JUYAWA TAKE SHIYASA KO KANA SAMAN KANSHI YANA KALLONKA KUMA KODA ABAYANSHI KAKE 5 YANADA MA'AJIYAR RUWA ACIKINSA WANDA TAKE HANASHI JINKISHI ASAHARA 6 YANA DA WANI ABU ME KAMAR BALONBALO DA YAKE FITARWA DAGA BAKINSA WANDA KO FEDESHI KAYI BAKA GANINSA 7 ANA HAWAN KO WACCE DABBA ATSAYE AMMA RAKUMI SAI AN KWANTAR DASHI 8 DUK SAURIN MAGE RAKUMI YA FITA DON BATA ISA TA TSALLAKA SHIBA 9 KO WACCE DABBA TANA BARBARA ATSAYE AMMA RAKUMI AKWANCE YAKEYI KUMA TA BAYA 1O RAKUMI YANA IYA SHANYE LITRE 15O TA RUWA 11 DUK SABONKA DA RAKUMI IDAN YAFITA KIWO SAI KA NEMOSHI SABODA MANTUWA 12 AMMA KUMA DUK GIRMANSA TSORON KUNAMA YAKEYI DA YA GANTA RUGAWA YAKEYI. Allah mai Iko!
Tags:
Abin Mamaki

IKON ALLAH KENAN
ReplyDeleteThanx
ReplyDelete