TAMBAYA AKAN BUDURCI
Assalam alaikun dan allah aimin posting wannan tambayar wasu nacewa wai budurwa kan iya rasa budurcinta kuma batare da tasan da namiji ba? to kamar ta wane hanyoyi kenan?
AMSA.....
BUDURCI kasantuwar wata fatace marar karfi mai suna (hymen) a turance a tattare da mata. Kuma bawai arufe take ruf ba, tanada kofa mai kamar fadin shigar yatsa. Abubuwan da suke iya kara fadin shafin fatar sun hada da
1.yawan tsalle tsalle amma ba karamin tsalle ba
2.hawa doki ko jaki ko machine ana gudu
3.da dariya amma takanyi wuya hakan ya faru.
Idan mukayi la,akari da hanyoyin da muka lissafo a sama, BA
DOLE SAI MACE TA SADU DA WANNI KAFIN ZATA RASA BUDURCINTA BA.
ta wadannan hanyoyin, mace bata fiya yin jini ba,shiyasa karuwar asalin kofar da take jikin (hymen) din batakaiwa kamar idan mace tayi jini wajen saduwa, saboda zubar jinin yana kara fadin fatar kuma ta bude gaba daya.
Sannan musani ALLAH yafimu sanin dalilin daya halicci ya mace da wannan shafin fatar saboda haka sai mata su kiyaye. Maza, kuma mugane da cewa Allane mai zabi kuma matar mutum kabarinsa. Idan ka dauki ganin jinin mace shine abun gwajinka to kai ma Allah yasan wajenda zai kamaka...SA HAKA ARAI YANA KAWO ZARGI BAYAN AURE a kiyaye..
BUDURCIN YA MACE
Tags:

0 comments: