Sunday, 15 June 2014

mata

BINCIKEN DA YAN MATA SUKAYI AKAN MAZA Via: Nuruddeen Mu'azu Annoor 1. Ustaz = Takura da hana sa gyale! 2. Dan Boko = Rashin kishin ki! 3. Mai Kudi = zama da kishiya! 4. Talaka = Rashin wadata! 5. Jahili = Halaka da zagin Iyaye! 6. kyakkyawa = Nuna isa da gadara! 7. Mummuna = Bacin rai da Bakin ciki! 8. Soja/dan sanda = Zagi da duka ga karban bribe! 9. Banker = Rashin lokacin ki! 10. dan siyasa = Rashin kwanciyar hankali ga qarya! 11. Doctor = yawan Allura da magani, gasu da farin jini! 12. dan kasuwa = Rashin sake kudi, kuma 90% dinsu basa barinki kiyi boko! 13. wawa/dolo = kunci da takaici! 14. ma'aikacin Gov't = Komai naku sai karshen wata! 15. Dattijo = yawan kulle! 16. malamin islamiyya= kullun karban hadda! 17. malamin jami‘a = kullun sae yayi new girlfrnd! 18. sociologist = ko kallonshi kikayi saeya fassara kallon da wata manufa! 19. barrister= kullun cikin bincike da qoqqofi. 20. dan xaman banxa = keda tsiya kunxama aminan juna! 21. Nuruddeen Mu'azu Annoor = Son wata fara kyakykyawar yarinya yar Taraba Sunanta Halimat Momy Jama'a maganata hakane? Ko bahakaba?
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: