Thursday, 5 June 2014

tofa ana. wata sai ga wata

Wata katuwar jaka ce tun safe take ajiye abakin
Mr Bigs, sai yanzun nan aka ankara da jakar
gani tun safe babu wanda ya zo ya dauketa.
Yanzu dai ga jaka ga Jami'an tsaro an yi ta
zakaru curko-curko an rasa mai kusantar jakar
don ya gano mana abub da ke cikin jakar. An
kashe hanyoyi don kaucewa abun da zai kai
kawo. Ga al'amarin kusa da unguwar Hausawa
ne a Ibadan, yanzu dai an samu wani
dankundunbala ya bude jakar ashe ajiyar
mahaukaci ce.
Previous Post
Next Post

About Author

1 comment: