Wani fulani ne ya kai matar sa asibiti sai likita
yace tana bukatar jini se fulanin yace tobari
yaje yakawu jinin shanu se likita yace ba a sa
wa mutum jini shanu zai sayi jini ne sai ya
saya har ma jinin yarage sai yace a bashi se
aka ce masa za’a ajie ma wasu masubukata.
Bayan kwana biyu sai bashi da lafiya yazo
asibiti akace masa ya kawu kashin sa, sai
yace baya jin kashi yanzu sai anjima amma
bari zai je gida.
Gogan naku yazo ya bude shadda/masan
gidan sa suka debo kashi da yawa suka zuba
a baro (wheel barrow) suka taho asibiti.
Suna zuwa likita yace ina kashin se fulani
yace mai walbairu na
kawowa
Likita yace walbairu?
fulanin yace eh ka ga in ya rage se abawa
masu bukata ko?
wani baffulatani
Tags:
Musha Dariya

0 comments: