Thursday, 5 June 2014

tofa

Wata budurwa ce takaiwa wani tela dinki, sai tace yayi mata kalar 'SHOW ME YOUR BACK' Sai yace bayayi, sai tace meyasa? sai ya dakko lighter ya qesta wuta ya nufeta, sai tajaa baya! Sai yace mata "meyasa kika jaa baya?" sai tace "don karka qonani," sai yace "nikuma tsoron wanda ya halicci wutar da irin tasa qunar tasa bana yin kalar wannan dinkuna" Sai tace; "ASTAGAFURILLAH ! nafasa wancan, dinka min kowanne ma, me kyau dai Ubangiji Allah ya shiryi duk masu irin wannan dinkuna nidae nace Ameeen kaefa/ kefa????
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: