aljannah
Yayin da 'Yan Aljannah suke tsakiyar Jin dadinsu tare da murna da annashuwa, Sai su ga wani haske ya haskakesu... Idan suka daga Kansu sai suga UBANGIJINSU (AZZA WA JALLA) yana kallonsu (su ma suna kallonsa) cikin Ikonsa, sai yace musu: "SALAAMUN 'ALAIKUM YA AHLAL JANNAH" Ma'ana: "Aminci ya tabbata agareku Ya Ku 'Yan Aljannah". Shine fassarar ayah ta 58 acikin Suratu Yaseen (Salaamun Qaulan Mir-rabbir-Raheem). Ya Allah kasa mu acikin bayinka Salihai.
Tags:
Addini

0 comments: