»»»»»»»»»»»»»»»»»»»»»»»»»»
Manzon Allah (s a w) yace:
"Allah (s w T) ya halicci wani birni a cikin Aljannah anache dashi MADINATUL JALALI akwai katafaren gida acikinsa sunan sa
BAITUR RAHMATI.
Akwai gado dubu hudu (4000) da kuma matan hurul aini (4000)
kuma akwai abinda ido baitaba ganiba haka kuma akwai abinda kunne bai taba ji ba.
Haka kuma akwai abunda tunani bai taba dalsawa wani mutum ba.
Sai sahabbai sukace ya RASULLAHI wannan nawaye???
Sai annabi yace antanadeshi ne domin wanda yake salloli biyar acikin jam'i akowace rana.
Allah kabamu ikon cika sallolinmu acikin jam'i
Allah kasa muna daya daga cikin wadan da zasu shiga cikin wannan birnin.
KUZO KUJI WANNAN GARABASA
Tags:
Addini

0 comments: