1. Sunan budurwar da take
tambayar samari kudi
koda yaushe
¤Commercial Bank{CB}¤
2. Sunan wadda take tambayar
samari kudin abinci
¤Agricultural Development Bank
{ADB}¤
3. Sunan wadda take karbar kudin
samari domin
ta bawa kawayenta
¤National Investment Bank{NIB}¤
4. Sunan wadda take son samari
su ringa taba jikinta
¤Social Security Bank{SSB}¤
5. Sunan wadda take kyautatawa
saurayinta
¤Fidelity Bank {FB}¤
6. Sunan wadda take kula samari
barkatai
¤Access Bank{AB}¤
7. Sunan
budurwar da take da samari a
wasu
kasashen
¤Intercontinental bank{IB}¤
8. Sunan budurwar da take tara
samari
¤Micro Finance Bank{MFB}¤
9. Sunan wada take buri ¤first
Bank{FB}¤
10. Sunan wadda take bawa
samari hadin kai
¤Unity Bank{UB}¤
11. Sunan wanda take wulakanta
samari
¤Zenith Bank{ZB}¤
12. Sunan budurwar da bata
yadda samarisu tabata,kuma bata
tambayar kudi
¤Ja'iz Bank{JB}ta¤
KE YA SUNAN NAKI BANKIN???
KAI YA SUNAN BANIKIN
BUDURUWAR KA???
••SABON JADAWALIN SUNAYEN 'YAM MATAN ZAMANI GUDA GOMA SHABIYU (12)••
Tags:
Musha Dariya

0 comments: