WATA MARA LFY CE TAKE kwance
a GADON ASIBITI.
Ga mijin ta agefen gadon, sai
matar tajuyo ta kalli mijin nata.
MATA= honey inaso miyi wata
magana ce nida kai saboda
nasan cewa dakyar nawarke dan
mutuwa zanyi.
MIJIN= Karki damu mutuwa tana
kan kowa sai kwanan ki yakare
xaki mutu.
MATA= Honey, Daman inaso
naroke ka gafara da kayafe mun
laifukan dana yimaka. Duk kudaden
da ake
sace maka. Nice
nake sacewa nakaima saurayi na
da muka hadu a fcbk.
Dan da na haifa banaka bane"
agogon nan
da kasiyo na diamon a dubai,
nina sace nakai dakin qanwar ka
nasa a karkashin GADO danka
koreta.
Dan Allah honey kayafe mun
kozan kwanta kabari lfy.
MIJIN:sweetheart, karki damu
duk inasane da abuwan dakike
aikatawa agidan nan.
Shiyasa naxuba miki GUBA/poisin a
drinks dan ki mutu kowama ya
huta dan haka saiki natsu so dat
guban Yabi jikin ki........haha,
DAGA CIKINSU
WAYAFI MUGUNTA
wata amarya
Tags:
Musha Dariya

0 comments: