Wani mutun ya dawo daga
masallaci ranar juma'a sai
ya shigo gidanshi da sauri
yana xuwa sai ya daga
matarshi sama na dan
lokaci sannan ya ajeta,sai
matar tayita jin dadi da
kuma mamaki sai taga
kamar kwalliyar datayice
ta birgeshi sai ta
tambayeshi cikin
shagwaba tace......
Mata:Masoyina naga
kanata fara'a kana shigowa
ka dagani sama kuma ban
taba ganin kayi hakaba,ko
miyasa?
Miji:wallahi yau a
masallaci ne liman yai
mana hudubar cewa duk
mai wata matsala ya
dagata sama ya nuna ma
Allah ya nemi
sauki,shiyasa na
dagaki.........
Inkece matar ya zakice
dashi?
IDAN KECE YA ZAKIYI???
Tags:
Abin Mamaki

0 comments: