Monday, 3 November 2014

*DAURI DAN KWALI ACUCI MAZA*

Wan nan dauri dan kwali yana dg cikin Abubu wan da yan
Matan Zamani suke Afni da shi Gurin janyo Hankalin Samari
ba dan me ba sbd suna mu so su Wai sunan gani hakan shi
ne zaisa sujanyo hankalin mu to bara kuji


Ahakiqanin wan nan dauri dan kwalin yana jan yo masu
tsinuwa a gurin ALLAH da kuma Azabarsa in har basu dai na
ba Har suka MUTU.


Manzon Allah S'A'W Yariga yafada tun fiye da shekaru dubu
hudu da dari hudu da suka wuce Akwai wasu Nau'i biyu yan
wuta ne wanda in ban gansu ba wasu muta Ne dauke da
Bulala kamar Jelar SANIYA suna dukan Mutane da shi..
Wadan da suna sanye da sutura amma tsitsirara suke
Karkatattu Ne kuma masu karkatarwa Ne SIFFAR kan su
tamkar tozon Rakumi Baza sushiga ALJANNA ba kuma ko
qamshin ta baza suji ba duk da cewa Anajin Qamshin ta Dg
Ne sa Aha


SAHIHUL MUSLIM
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: