Tuesday, 4 November 2014

Tsakani da Allah idan Kaine yaya zakayi.

Kaine wani dan kishiyar mamarka wanda yana zaune a wani gari. Rannanr kawai da maraice saiya yakawo maka ziyara garinku sai ya taho maka da tsarabar mayafi domin yasan lokacin ana sanyi sosai a garinku. Daya kawo maka mayafin sai yamatsa maka akan lalle dole sai ka lullubu dashi a yau don ya tabbatar kai zakayi amfani dashi.


Ka amince akan zakayi amfani dashi din, caan cikin daren sha'ani na gajiya sai akayi sa'a yariga yin bacci. Dakazo kaga ae shi bakone kuma gashi ana sanyi shine kawai saika lullubeshi da tsaraban bargon daya kawo maka kaikuma ka lullubu da wanda kasaba dashi. Asuba tayi zaka tasheshi kuje sallah kawai kana daga bargon saiga yazama tulin kudi".


Idan kaine yaya zakayi da kudin?
Previous Post
Next Post

About Author

1 comment:

  1. sai Na danga hannu nayi hamdala wa Allah ...

    ReplyDelete