Wata mace akayi mata aure to ita kuma bata san mijin da aka aura
mata kawai tabi maganar iyayentane shi yasa ta aurehi. Kuma tayi
tayi ya saketa yaki sakinta to kawai sai ta yanke wata shawara take
nemowa kadangaru take dafawa wai duk in ya gani ya sake ta to shi
kuma ko damuwama bai yiba to da taga haka sai ta kaishi wajen
alkhali ta fadamar abin daya faru tace kullum sai ya kawo kadangare
yace adafa ita kuma bataso sai alkali yace yanxu mikikeso ayi masa
sai tace sotake sai an tara mutane sai a fada agavan kowa sai alkhali
yaceto bakome, bayan kwana biyu da yin haka sai aka dawo koto
wajen alkali alokacin koto ta cika makil kowa xaiga yadda xa a
kasance, sai alkali yace ke fadi abin da mijinki yake mike sai ta fada
sai alkali yacewa mijin nata hakane sai mijin yace eh sai akace
miyasa kake ma ta haka, sai yace wallahi kullum sai ta manin fitsarin
kwance akan gado shine aka bani sha warar ina vata kadan garu
tanaci xata dena.da taji haka sai ta dinka iho tana cewa wlh karya
yake.
wata mata
Tags:
Abin Mamaki

Hahahahaha...amma fa ya burgeni
ReplyDeleteYayi daidai.
ReplyDeleteAmma fa duk da haka yayi hattara.
ReplyDelete