Wani Ne Ya Kama Yarsa Da Duka Kamar Zai
Kasheta Wai Tayi Cikin Shege Ya Ce:"Sai ta
Kawo Wanda Yayi Mata" Yarinyar Ta Je ta
Kirawo Wani Alhaji Ne Yayi Mata Cikin, Da Ya
Zo Sai Ya Ce:"BABA! Ku Dakata Idan Har
Yarinyar Nan ta Haifi 'Da Namiji Zan Bawa
Ubanta Miliyan 10! Uwarta Miliyan 5! Idan
Kuma Mace Ta Haifa Uban Miliyan 5 Uwar
Miliyan 3! Idan Kuma CikinYa Zube........... !!!" Sai
Yayi Shiru Sai Uban Yayi Zumbur Ya Mike Tsaye
Ya Ce:"Ai Sai Ka Sake Yi Mata Wani Cikin, Ko Ba
Haka Ba 'Dana........?? ?". Uhmmmmnnnnn!
SHEGIYA NAIRA.......
wata rana
Tags:
Musha Dariya

0 comments: