Friday, 14 November 2014

YANDA ZAKAYI DOWNLOAD A YOUTUBE CIKIN SAUKI

*Ka bude opera mini dinka ka shiga
www.youtube.com daga nan sai kayi
searching videos din da kakeso a youtube
search bar din, xaga videos din sai kaje
saitin WATCH VIDEO saika danna option saika
shiga wajen link na videon sai kayi copy din link xuwa sabon address bar ko kuma kayi
edit di link din ka kara ss domin yin
download.

MISALI....


1. Kamar ace wannan link url din shine link
din videon da kakeson yin download http://
www.youtube.com/videolink/id


2. Sai kayi copy url din na sama ka maida
sabon address bar ka kara ss kafin
youtube.com.
Ko kuma.



3. Kayi Edit na url din na sama sannan ka
hada "ss". MISALI
http://www.ssyoutube.com/videolink/id
SAIKA LATSA OK KAWAI.


4. Ka tabbata page din daxai bude ya gama
loading duka. Idan ya gama budewa sai kayi
Navigate a hannun damarka a cikin site din
sai ka latsa gurun da aka rubuta DOWNLOAD.


5. Bayan ya bude xai nuno maka video
format dayawa sai ka xabi fomat din daxai
yima device daidai,waya ka xabi MP4 ko 3GP
saika latsa download.


6. Sai ka latsa Save shikenan saika barshi ya
cigaba da download abinsa.
Shikenan. Idan baka gane wani wuri ba xaka iya
tambaya.
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: