Wednesday, 7 October 2015

Bude min windows

Bude mini Windows Wani yaro ne yake aiki a Business Center sai wani mutum ya ga yadda yake yin aiki ya burgeshi shine yace zai kai shi wani kamfani a dauke shi aiki. Bayan lokacin yi mishi interview yaro ya dau wanka ya shiga wajen Interview, aka tambaye shi kasan computer, yace sosai sosai, ake ce bude windows. Yaron kawai sai ya tashi ya kama bude wundinan ofis din.

Idan kaine ya zaka yi?

Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: