watarana wasu Fadawan sarki ne Sunfito rangadi cikin gari sai suka ga Wani matashi yana takama, Sai suka kirashi sukace kai zo nan kai dan sarki ne? Aa Babanka waziri ne? Aa To mai yasa kake takama, sai Yace 'kawar matana ita takewa matar sarkin garin mu kitso shiyasa nake takama. Idan kune Fadawan sarki Mai Yakamata kuyi ma wanan matashin?
hag a to kunjifa

KAMATAYAYI SARKI YASHI KODA TSARAN KOFANE
ReplyDelete:roll:
ReplyDelete