Wednesday, 7 October 2015

Karanta A Nutse.

watarana wasu Fadawan sarki ne Sunfito rangadi cikin gari sai suka ga Wani matashi yana takama, Sai suka kirashi sukace kai zo nan kai dan sarki ne? Aa Babanka waziri ne? Aa To mai yasa kake takama, sai Yace 'kawar matana ita takewa matar sarkin garin mu kitso shiyasa nake takama. Idan kune Fadawan sarki Mai Yakamata kuyi ma wanan matashin?

hag a to kunjifa

Previous Post
Next Post

About Author

2 comments:

  1. MURJA IBRAHIM DMSKAWAI KAMATA YAYI SARKI YABASHI KO KULA KOFANEE1 November 2015 at 19:12

    KAMATAYAYI SARKI YASHI KODA TSARAN KOFANE

    ReplyDelete
  2. Rabiu Ibrahim Chigari1 November 2015 at 22:54

    :roll:

    ReplyDelete