FITSARIN MAKAHO WANDA YA GANI SHI YAJI KUNYA:
Wata matace tana cikin wanka sai taji sallamar abokin mijinta, saboda tasan makahone sai ta fito ba kaya ta bude masa kofa, bayan sun gaisa sai ta ce masa ya shigo daga cikin daki domin su kara gaisawa, shi kuma sai ya shiga ya samu kujera ya zauna, ita kuma sai ta dakko kaya tana sawa da kuma kayan kwalliya tana shafawa, sai da ta gama tsaf,sai ta juyo ta tambaye shi me yazo yi? Sai yace mata "dama an mini aikin ido ne shine nazo na fadama abokina na samu lafiya ina gani ras!" Hahahaha....

0 comments: