Monday, 2 June 2014

soyyaya

ANCI A MANAR SO ZUCIYA TAI IN KARI

ayanzu haka dai wata yarin tana gadon asibiti zuciyarta tabuga sakomakon kawarta taci amanarta bayan wani lokaci ammusu bai ko sai watarana kawarta tazo sai tace kekawata anyaza tai yukuwa sai tace mefa ban tabaganin wannan gwarzo nakiba sai tadauko mata albon sai tagani daganan hankalita yata shi sai yaushe zangan shi ido da ido sai tace sai kinshirya a shirye nake da nagan shi sai tace kibari ran asabar to ranartayi tazo yazo da tagan shi sai tajiyayi mata sai tatafi tana sakar so kwa tsam wata rana suka hadu awajen shopin sai tace sannufa sai yace yawa bakaga neniba e nice kawar wance mana oh yagari yagida lpy inason kaban lokaci in gana da zuciyarka sabo da insamiku sanci da kai sai ya aminta su kai magana harta kai da yin aure kai jamaa idan kune yazakuyi
Previous Post
Next Post

About Author

2 comments:

  1. Allah bata lafia ita kuma tarabu da kawar da saurayin

    ReplyDelete