topa
MAGANIN SHEGE SAI SHEGE:- Akwai Wani Gaye Mazinaci Ya Je Wani Gari Sai Ya Dauki Karuwa Kwanan Hotel, Da Suka Je Hotel 'Din Suna Cikin Fasikancinsu Kawai Sai Karuwar Ta Dauke Numfashi Wai Da Sunan Ta Mutu. Ashe sun hada bakine dan su cuceshi.. Yana Zaune a Bakin Gado Yarasa Abinda Yake Masa Dadi, Sai Ga Wayarta Ta Fara Ringing, Sai Ya Dauka, Yana Dauka Kawai Sai Yaji Muryar Wani Qato Yana Cewa:- "To Wallahi Ka Sani! Wannan Yarinyar 'Yar I.G Of Police Ce Don Haka Ka Shiga Uku, Idan Kuma Zaka Bani 50,000 Thousands To Nasan Yaya Za'a Yi Da Gawan Kada Kowa Ya Sani" Sai Gaye Yayi Shiru Can Sai Ya Ce:- "Bawan ALLAH Kasan Yaya Za'a Yi Kuwa???" Sai Ya Ce:"A'a" Sai Ya Ce:"Ga Abu Mafi Sauki: Ina Da Wani Boka Wanda Zai Sayi Gawanta Ka Barni Kawai In Kira Shi Yanzu Zai Zo Ya Bamu Kudi Sai Mu Raba" Haba! Nan Take Shegiyar Ta Mike Tsaye Tace:"Sai Muga Shegen Da Zai Sayar Da Ni Ai
Tags:
Musha Dariya

0 comments: