Tuesday, 8 July 2014

wata rana

Wata rana wani mutum ya fito yawonsa sai ya hango wasu sojoji suna dukan wani saurayi sai shi wannan mutumin sai ya garzaya wajen yaga meke faruwa yana isa wajen sai ya fara dakamusu tsawa kamar haka:* kai kai ku wasu irin azzalumaine haka aka koyamuku me ya muku? sai daya daga cikin sojojin yace yallabai sir wannan yaron laifi yayi gogan naku yakuma zaremusu ido ya ce KU SAKESHI YA TAFI KO RANKU YA BACI ai nan take suka sakeshi ya tafi abinsa.... su a zatonsu shi wannan mutumin wani babbane a soja sun ganshi da katon tumbi sunsan babban sojane zaimusu wannan aikin su kyale.. Sai daya daga cikin sojan yafara bawa wannan mutumin hakuri ya kara da tambayarsa yallaboi, sir me sunankane? zamuzo har gida mu rokeka ka yafemana kar a hukuntamu...... .. budan bakin gogan naku kawai ya ce "sunana BARAU MAI SAYAR DA SHAYI A BAKIN TASHA hahahahaahahaha hahahahahaha
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: