Wasu
mutane ne guda uku
Allah ya zuba musu
mantuwa abin har ya
wuce a misalta. Shi dai
mutum na farko
saboda tsabagen
mantuwarsa mantawa
yake da sunansa, a
kullum sai an tuna
masa sunansa... Shi
kuma mutum na biyu
saboda mantuwa a
kullum in zai kai lomar
abinci bakinsa sai an
kama hannunsa an
nuna masa hanyar baki
in kuwa ba haka ba to
sai dai ya dora a kai, ko
kuma ya cusa a hanci....
Shi kuma mutum na
uku dinkin hula yakeyi
saboda mantuwa irin
tasa sai dai kaga yana
tsira allura a hannunsa
yana zargewa haka zai
tayi dole sai wani ya
tuna masa sannan ya
tuna cewa dinkin hula
yakeyi. ..~>
SHIN TO
WAI ACIKINSU WA YAFI
MANTUWA.??
ACIKIN MUTANEN NAN UKU WAI WA YAFI MANTUWA NE???
Tags:
Musha Dariya

Gaskiya ganawa tinani wanda yake mantuwa da bakinsa yafisu mantuwa
ReplyDelete