Friday, 14 November 2014

musha dariya

*MUSHA DARIYA***
Wani mutum ne ya tara yara
yana basu labari, wai a garinsu
lokacin da suna yara akwai
wata bishiya saboda tsabar
girman ta masu aikin kira 100
ne a karkashinta, kowannensu
baisan da dan uwansa ba
saboda tsabar tazarar da take
tsakaninsu.....
Yaran nan sukai shiru suna
jinjina lamarin.
Sai wani yaro a cikinsu yace
nima a garinsu kakanmu akwai
wani tsuntsu da yake wucewa
duk shekara kuma idan yaxo
wucewa, Saboda girmansa sai
yayi sati guda yana wucewa......
Sai tsohon nan yace, kai kaji
yaro da karya, to idan da gaske
kake a ina wannan tsuntsun
yake zaune?
Sai yaro yayi zumbur yace a
Bishiyar daka bamu labari mna.
Sai tsohon ya gyada kai yace
kwarai kuwa ya taba sauka a
gaba na sau uku...
BAN DARIYA!!!
Previous Post
Next Post

About Author

4 comments:

  1. MARYAM MAIJAMA'A3 August 2016 at 20:59

    AMMA YARON YABURGENE

    ReplyDelete
  2. Ashirukabirushinkafi25 September 2016 at 16:41

    Gaskiya yaron yanada basira

    ReplyDelete
  3. Ashirukabirushinkafi25 September 2016 at 16:42

    Gaskiya yaron yanada basirar karya

    ReplyDelete
  4. A Yaro Yakure Tsoho

    ReplyDelete